News

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Allah Ya Yiwa Nura Mustapha Waye Rasuwa….

Yanzu Yanzu Allah ya yiwa Nura mustapha Waye rasuwa Director Izzar so kamar yadda a yanzu haka jaruman kannywood Sunyi rashi.

A yanzu muke Samun Wani labari na cewa allah ya yiwa Nura mustapha Waye rasuwa Director Izzar so kamar yadda lawan Ahamad shine ya Fara wallafa wannan labarin.

Mutane da yawa Suna fatan allah ya jikansa da Rahama domin a yanzu haka anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani Akan Rashin da akayi a masana’antar kannywood na nura mustapha Waye.

Muna fatan allah ya jikanshi da Rahama kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button