News

Cikakken Videon Jana’izar Daraktan IZZAR SO Nura Mustapha Waye Jaruman kannywood Sun Fashe Da Kuka..

Wannan Shine Cikakken video Jana’izar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so kamar yadda jaruman kannywood da yawa sun ziyarci wajan binne Gawar sa.

A yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon kuga yadda akayi jana’izar nura Mustapha Waye domin a yanzu haka mutane da yawa daga cikin masana’antar kannywood Sunje Wajan binne Gawar tasa.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda aka binne Gawar nura Mustapha Waye Inda jaruman kannywood da yawa sun ziyarci wajan.

Kuma a yanzu haka masana’antar kannywood tayi babban rashi domin a yanzu haka Duk Wani Jarumin kannywood sai da yayi kuka da rashin nura Mustapha Waye.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button