News

Abin Tausayi Lawan Ahamad Ya Fashe Da Kuka A Makabarta Lokacin Da Aka Binne Nura Mustapha Waye..

Lawan Ahamad ya fashe da kuka dajin labarin mutuwar Nura Mustapha Waye kamar yadda a yanzu haka wannan mutuwar ta Girgiza kannywood.

Kamar yadda ka sani dai a yau muka tashi da Wani labari mara Dadi allah ya yiwa director shirin izzar so rasuwa nura Mustapha Waye.

A yanzu haka lawan Ahamad ya girgiza sosai kuma ya fashe da kuka Akan wannan rasuwar da akayi kuma a yanzu haka mutane da yawa suna cewa anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.

Kuma a yanzu haka mutane da yawa suna yaban sa domin yana da Hali me kyau kuma anyi shedar sa Akan cewa yana da mutunci kuma yana Zama da mutane lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button