Shamsiyya Sadi Ta Samu Babban Kyauta
Yau Babban Ranar Farincikine Agun Shamsiyya Sadi Wato Shahararriyar Mawakiyar Hausa, Sakamakon Kyautanda Ta Samo Daga Hannun Abokin Aikinta Kuma Shahararren Mawakin Hausa
Wanda Yayi fice A Wannan Shekara Ta 2022 Mai Suna (Kawu Dan Sarki)
ALLAH Yakara Daukaka Da Arziki Mai Wakan “Ingallo” From Rarara Multimedia
Kuyi Comment Da Ra’ayoyinku
Leave a Reply