News

Matar Lilin Baba Ta Fari Kafin Ummi Rahab Adam A Zango Yayi magana Akan…

Wannan Itace matar Adam a zango ya fari adam a zango yayi video yanzu Yanzu.

A yanzu haka aka wallafa Wani hoton Tsohuwar Matar Lilin baba wace ya Fara aure kafin ya aure ummi rahab kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki. Get get

Babu wanda ya taba tinanin cewa adam a zango ya taba aure domin kowa yana tinanin cewa ummi rahab itace Matarsa ta farko amma kuma sai yanzu aka Fara Watsa Wani labari.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wan wannan nasa cewa kaga matar Lilin baba ta farko kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ummi rahab ta fita kyau.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button