News
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Jarumar kannywood Tasha Da Kar A Hatsari Mota..
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un jarumar kannywood tasha da kar a hatsarin mutu kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.
Kamar yadda muka Samu Wani labari a shafin instagram din jarumar ta wallafa wasu video kamar yadda ta bada labarin cewa tasha da kar.
Inda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga yadda wannan al’amarin ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan al’amarin a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video kaga yadda abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya kara tsare gaba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka “Digitalskil.com