News

Dole Sai Nakai Ummi Rahab Da Lilin baba Kotu Akan Abinda Lilin baba yayi min….

Dole sai na kai ummi rahab da Lilin baba Kotu yanzu Yanzu Fati Slow tayi magana Akan Lilin baba da ummi rahab.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna cewa Fati Slow da hankali ta ciki ba domin idan tana magana ba sai kace yana shaye shaye hakane yasa a yanzu haka mutane suka dena yarda da maganar ta.

A yanzu haka ta kara fitowa tayi Wani videon Cikin Fushi Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata a dauki mataki Akan wannan maganar da Fati Slow tayi Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ummi rahab tace kuma a yanzu haka ya kamata ace ta daina Shiga abinda babu Ruwan ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button