News

Allah Mai Iko Wata Yarinya Yar Shekara 11 Ta Hafi Jarirai 4 A Lokacin Daya Wannan Labarin..

Allah me iko Kalli yadda wata ta haifi jarirai 4 a Lokacin daya wannan lamarin yayi matukar girgiza mutane.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka muke Samun Wani labari Akan cewa wata mata ta haifi jarirai 4 Lokaci daya kamar yadda a yanzu haka zamu zaka video yadda wannan abun ya kasance.

Duk wanda ya Samu wannan labarin sai yaji cewa daman yar gidan suce ta Haifi jarirai 4 domin wannan abun ya kasance abun farin ciki da murna domin sai wanda allah ya yi a yanzu ga video.

A Wani bangaran kuma wata yarinya yar shekara 11 ta Haihu kuma a yanzu haka shima wannan lamarin yayi matukar girgiza mutane.

Kamar yadda mutane da yawa Suna cewa auren wuri akayi mata kuma bai kamata aringa yiwa yara auren wuri ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button