News

Mutuwar Ladidi Fage Jarumar kannywood, Jarumi Ali Nuhu Ze Kara Aure….

Mutuwar Ladifi fage Gaskiyar Magana akai kamar yadda a yanzu haka ake ta Watsa labarin cewa allah yayi mata rasuwa.

Ali nuhu Zai Kara Aure Babbar Magana a yanzu haka nuna dauke da wadannan labaran guda 2 kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna mamakin wannan na cewa ali nuhu Zai Kara Aure.

A yanzu haka dai ga Wani video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akan wannan labarin da ake watsawa na cewa Ladidi fage ta rasu domin a yanzu haka ka Kalli wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda gaskiyar magana take Akan mutuwar ladidi fage domin a yanzu haka bata mutu ba.

Haka zalika maganar auren ali nuhu shima wannan ba gaskiya bane domin a yanzu haka wannan labarin bashi da tushi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button