News

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Mutuwar Ladidi Fage Jarumar Kannywood Gaskiyar Magana Akai….

Mutuwar ladidi fage Gaskiyar Magana akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna so Susan Gaskiyar Magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu ana Watsa labarin cewa allah ya yiwa jarumar kannywood wato ladidi fage rasuwa kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin wannan labarin.

A Kwanakin Baya ladidi fage tasha fama da rashin lafiya kamar yadda mutane da yawa sun cewa wannan ta mutum kuma a gaskiyar magana ba ta mutuba.

Kawai tasha fama da rashin lafiya ne domin tayi rashin lafiya sosai domin kuwa yayi tinani baza ta tashi ba domin a yanzu haka ba karamar rama tayi ba.

Dan haka a yanzu haka Maganar gaskiya itace ladidi fage bata rasu ba tana na amma kuma tana fama da rashin lafiya kuma a yanzu haka ta Fara samun Sauki domin a yanzu haka taci gaba da daukar film.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button