News
Innalillahi Allah Ya Yiwa Aisha ‘Yar Tiktok Rasuwa Yanzu Ga Video Jana’izar ta Ka Kalla….
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu allah ya yiwa Aisha Bawa yar tiktok rasuwa yanzu Yanzu.
A yanzu haka muka Samu labarin cewa allah ya yiwa wata yar tiktok rasuwa kamar yadda a yanzu haka anyi jana’izar ta Kuka a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar ka kalli wannan Video kaga yadda akayi jana’izar wannan baiwar allah yar tiktok kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.
Domin a yanzu haka masoyan ta Suna mata fatan al’kairi kuma Duk Wani zunubi da tayi anan duniya allah ya yafe mata kuma allah yasa al’janna ce makomar ta.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com