News

Aminu Shariff Momo Yayi Wuff Da Rahama Sadau Acikin Sirri….

Aminu Momo yayi Wuff da Rahama Sadau kamar yadda a yanzu haka ake cewa sunyi aure acikin Sirri.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna korafi Akan rahama sadau Suna cewa ya kamata ace tayi aure domin ta Isa aure.

Kuma mutane da yawa Suna cewa matan kannywood basa tana yin aure domin Suna Ganin cewa sun tara kudi sosai amma kuma ita raham a yanzu haka ana cewa tayi aure acikin Sirri.

A yanzu haka dai wannan labarin babu Inda bai zagaba domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana Maganar auren Aminu Momo da kuma rahama sadau.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button