Ali Nuhu Ya Kara Aure Babbar Magana Matan Kannywood Sun Girgiza Da Wannan Labarin kuma bai kara areba karyane..
Yanzu Yanzu Ali nuhu Zai Kara Aure kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
Wani labari a yanzu haka ya karade social media ana cewa ali nuhu Zai Kara Aure mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin Basu taba tinanin haka ba.
A yanzu haka wannan labarin mutane da yawa Suna cewa karyane wasu kuma Suna cewa da gaske ne a yanzu haka dai ga gaskiyar magana Akai ka Kalli wannan Video.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji gaskiyar magana akai Inda a yanzu haka wannan labarin ba gaskiya bane domin ali nuhu babu Wani aure da zai kara.
Kawai labaran karya ake watsawa a social media Kuma a yanzu haka wasu daga cikin masoyan sa sunji wanna labarin ba gaskiya bane.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com