News

Asiri Yatonu Yanzu Ali Nuhu Zai Kara Aure Matan Kannywood Sun Girgiza……

Babbar Magana ali nuhu zai kara aure yanzu Yanzu wannan labarin ya karade social media Inda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai ali nuhu ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar Inda a yanzu yana daya daga cikin manyan kannywood,

Sai kuma a yanzu haka ake Watsa Wani labari na cewa zai kara aure mutane da yawa sun yarda da wannan labarin wasu kuma Basu yarda ba a yanzu haka ga video ka kalla zakaji karin Bayani.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji gaskiya Akan wannan abinda yake faruwa kuma a yanzu haka wannan maganar ba gaskiya bane.

Domin Duk abinda yasa mutane da yawa Basu yarda da wannan labarin ba kuma a yanzu haka wannan labarin shine gaskiya ali nuhu bazai kara aure ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button