News

Yanzu Yanzu: Zaman Kotu Tsakanin Hadiza Gabon Da Wania Saurayi Akan Ta Cinye Masa Kudi Tace Zata Aureshi..

Yanzu Yanzu An sake gurfanar da Hadiza gabon a Kotu Inda ake Zargin ta data cinyewa Wani Saurayi kudi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai anyi Zaman Kotu tsakanin Hadiza gabon da kuma Wani Saurayi kamar yadda yace Hadiza gabon ta cinye masa kudi akan tayi masa al’kawarin zata aureshi.

Mutane da yawa sunce Hadiza gabon baza ta cinye masa kudi ba kawai yayi mata karyane domin a yanzu haka ga Cikakken Bayani da kuma Zaman Kotu da akayi a tsakanin Hadiza gabon da Saurayin.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani Akan Wannan Video kuma a yanzu haka dai wannan maganar ba gaskiya bace.

A yanzu haka dai ananan ana Zaman Kotu tsakanin Hadiza gabon din da kuma wannan Saurayin domin a yanzu idan aka Gane gaskiya za a yankewa wanda bai da gaskiya hukunci.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe “Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button