News

Nafisat Abdullahi Ba Dole Sai Dake Zamuci Gaba Da Shirin Labarina Ba Zazzafan Martani…

Nafisat Abdullahi ba dole sai dake zamuci gaba da shirin film din labarina yanzu Yanzu Zazzafan Martani Zuwaga nafisat abdullahi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa nafisat abdullahi ta daina fitowa acikin Shirin film din labarina ba.

A yanzu haka an tora Zazzafan Martani Zuwaga nafisat abdullahi Akan ta daina fitowa acikin film din labarina kuma a yanzu haka mutane da yawa a Sanadiyar ta suke Kallar film din.

Mutane da yawa saboda nafisat abdullahi suke kallan Shirin film din labarina domin a yanzu haka data fita daga cikin Shirin mutane da yawa sunce sun daina kalla.

Kamar kaji a yanzu haka wasu da yawa Suna cewa ba dole sai da ita zasu cigaba da shirin film din labarina.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button