Kotun Kaduna Ta Daure Hadiza Gabon Bayan Ta Raina Kotu……
Yanzu Yanzu Kotun kaduna zata daure Hadiza gabon Akan rana Kotu da tayi Akan Zama Shara’ar da suke da Wani Saurayi.
Kamar yadda ka sani dai mun kawu muku Wani labari Akan cewa Hadiza gabon ta cinyewa Wani kudi akan tayi masa al’kawarin zata aureshi.
Hakane yasa wannan Saurayin yai ta kashe mata kudi Inda a yanzu haka kuma ta karyata wannan maganar tace ba ita bace ta cinye masa kudi ba Inda a yanzu haka anyi Zaman Kotu ga video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru tsakanin Hadiza gabon da kuma wannan Saurayin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa.
Wannan Saurayin ba gaskiya yake fada ba kawai yana neman ya yiwa Hadiza gabon sharri ne domin Hadiza gabon baza ta taba cinye masa kudi ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com