News

Wannan ba Karamin Rashin Imani Bane Yadda Wani Boka Yake Aikatawa Mata Da Sunan Zaiyi Musu Magani…

Innalillahi wannan rashin imanin yayi yawa Asirin Wani Matashi ya tonu Inda take amfani da Sunan boka mai bada magani yana lalata da mata.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Rayuwar sai a hankali domin mutane da yawa Basu da Wani buri kamar suyi kudi hakane yasa a yanzu haka mutane suke Damfarar mata a matsayin Boko.

Wasu matan ayi lalata dasu wasu kuma su bada kudi a yanzu haka dai wannan matashi an kama shi ne yana yaudara mata Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan kamashi din da akayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button