Innalillahi Yanzu Yanzu Antafka Babban Rashi Acikin Masana’antar Kannywood Allah Ya Yiwa…..
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.
A yanzu haka muke Samun Wani labari wanda mutane da yawa Basuji dadin wannan labarin ba domin allah ya yiwa Mahaifin maryam kk rasuwa.
Kamar yadda a yanzu haka nuna dauke da Cikakken Bayani akai domin ga Wani video ka kalla zakaji karin Bayani gabaki daya aciki.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru da Mahaifin maryma kk domin a yanzu haka allah yayi masa rasuwa.
Jaruman kannywood da yawa sunyi mata fatan al’kairi allah ya jikanshi da Rahama kuma a yanzu haka masoyan wannan jaruma sunyi mata ta’aziya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka “Digitalskil.com