News

Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Daddy Hikima Abale Ya karye A Hannun Sa Babbar Magana…

Ashe Wannan Dalilin ne yasa daddy hikima ya karye a hannun sa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani a satin daya wuce ne akai ta Watsa labarin cewa daddy hikima ya karye a hannun mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin babu wanda ya taba tinanin haka.

Daddy hikima ya karye a hannun sane a wajan daukar film din Sanda kamar yadda yana da burin ya burige masoyan sa Inda a yanzu haka ga karin Bayani acikin wannan Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda wannan labarin ya kasance domin a yanzu haka kaji Dalilin Dayasa daddy hikima ya karye a hannun sa.

Kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda daddy hikima ya karye domin babu wanda ya taba kawo haka a zuciyar sa.

Daddy hikima

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button