Ana Zargin Soyayya Tsakanin Rarara Da Ummi Ibro Yar Gidan Murigayi Ibro Jarumin Kannywood…
Tirkashi Soyayya tsakanin Dauda Kahutu rarara da kuma yar gidan ibro kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani hoto ya karade social media kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin babu wanda ya taba tinanin haka.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan yarinyar wato Ummi ibro ta kasance yar gidan murigayi ibro Jarumin masana’antar kannywood.
Sai a yanzu haka ta wallafa Wani hoton a shafin ta na instagram ita da Dauda Kahutu rarara Inda mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin mutane da yawa Suna cewa soyayya suke.

Domin a kasan hoton data wallafa da shafin nata tayi alamar love wato soyayya kuma a yanzu haka mutane Suna cewa soyayya suke amma kuma a gaskiyar magana ba soyayya suke ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com