News

Asiri Yatonu: Ana Zargin Soyayya Ta barke Tsakanin Rahama Sadau Da Rhitik Roshan Jarumin India….

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu ana Zargin rahama sadau Suna soyayya da Rhitik Roshan Bayan zuwan ta kasar india.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Rahama Sadau taje kasar india kuma tayi Wani hoto da Wani Jarumin kannywood kamar yadda mutane da yawa sukai mamakin hakan.

A yanzu haka kuma sai muka Samu Wani labari Akan cewa Rahama Sadau Suna soyayya da wannan shahararan jarumi na india Inda a yanzu haka ga karin Bayani ka Kalli wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karayin Bayani Akan Wannan Labarin da ake watsawa a duniya.

Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna mamakin wannan abun domin babu wanda ya taba tinanin cewa Rahama Sadau zata iya zuwa kasar India.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button