News

Yanzu Yanzu; Ana Shirin Dawo Da Safara’u Cikin Masana’antar Kannywood Adam a Zango Da Ali Nuhu…

Yanzu Yanzu ana Shirin dawo da Safara’u Kwana chasa’in Cikin masana’antar kannywood kamar Yadda a yanzu haka Wani Jarumin kannywood yayi magana.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna bada shawara Akan cewa a dawo da Safara’u Cikin masana’antar kannywood.

Domin abinda ta keye acikin wannan Kungiyar bai daceba kuma idan aka saka mata Ido zata lalace Rayuwar ta a banza hakane yasa a yanzu haka wannan Jarumin ya fito yayi wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda wannan Jarumin kannywood ya fada kamar yadda a yanzu haka wasu Suna cewa yayi daida.

Wsu kuma Suna cewa bai kamata yayi magana ba domin Safara’u itace da laifi ba jaruman kannywood ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button