News

Sheikh Nura Khalil Yace Bai Kamata A Kashe Deborah Samuel Ba Wadda Tayi Batanci Ga Annabi Muhammadu SAW….

Bai kamata a kashe Deborah samuel ba wadda tayi batanci ga Annabi muhammadu saw kamar yadda a yanzu haka babban malami addini yayi magana.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan kashe Deborah samuel Akan abinda ta aikata domin bai kamata a barta taci gaba da nimbashi ba aduniya.

A yanzu haka sheikh Nura Khalil yayi magana Akan kisan da aka yiwa Deborah samuel kuma yace bai kamata ba Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji abinda sheikh Nura Khalil ya fada Akan Deborah kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa gaskiya ya fada.

Wasu kuma a yanzu haka Suna cewa ba gaskiya ya fada ba domin babu abinda ya kamata aringa yiwa mutum idan ya Zagi Annabi muhammadu saw kawai a Kashe shi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button