News

Innalillahi Yanzu Barayi Sun Shiga Cikin Gidan Ummi Rahab Da Lilin Baba Bayan Auren Su Sunyi Musu…..

Bayan Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba barayi sun Shiga Cikin gidan su kamar yadda a yanzu haka ake Watsa labarin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka anyi Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka sun tare acikin gidansu.

Sai kuma a yanzu haka Wani labari ya karade social media Wai ana cewa barayi sun Shiga har Cikin gidan nasu kuma sunyi musu sata kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji gaskiya Akan wannan labarin kuma a yanzu haka mutane da yawa da suka saurari wannan Video sai suka Gane gaskiya.

Inda a yanzu haka mutane da sun yarda da cewa barayi Basu Shiga Cikin gidan ummi rahab ba kawai karyace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button