News

Innalillahi Barayi Sun Shiga Cikin Gidan Ummi Rahab Da Lilin Baba Bayan Auren Sun Yiwa Ummi…

Innalillahi yanzu Yanzu barayi sun Shiga Cikin gidan ummi rahab da Lilin baba bayan Auren su kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade duniya.

Mutane da yawa a yanzu haka sun karyata wannan labarin Suna cewa karyane wasu kuma Suna cewa gaskiya ne domin babu karya acikin wannan labarin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka sati daya Kenan da Bikin ummi rahab da Lilin baba kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa barayi sun Shiga gidan a yanzu haka ga gaskiyar magana.

Kamar yadda a yanzu ka kalli wannan Video kaji gaskiyar magana akai domin mutane da yawa Basu yarda ba sai da suka Kalli wannan Video sannan suka yarda.

Kuma wannan labarin ba gaskiya bane domin batayi basu Shiga Cikin gidan ummi rahab da Lilin baba ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button