News

Daga Zuwa Honeymoon Rikici Ya Barke Tsakanin Hassana Muhad Da Abubakar Bashir Mai Shaddda Umar M Sharif…

Yanzu Yanzu Ya Barke tsakanin abubakar bashir maishadda da Matarsa Hassana Muhad Akan umar m shariff kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video ku kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka abubakar bashir maishadda ya kasance ya aure jarumar kannywood Hassana Muhammad.

A yanzu haka kuma mutane da yawa Suna magana Akan cewa umar m shariff zai hada rigima tsakanin Hassana Muhad da Matarsa abubakar bashir maishadda.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Rikici yaso ya barke tsakanin abubakar bashir maishadda da kuma umar m shariff.

Inda a yanzu haka kuma umar m shariff yana cewa shine besty a wajan Hassana Muhammad shi kuma abubakar bashir maishadda yana Fusata akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button