News

Tirkashi” Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Akan Matan Tiktok Akan Abinda Suke…

Wata sabuwa yanzu Yanzu gwamnati zata dauki mataki Akan matan tiktok kamar yadda a yanzu haka sun Fara wuce gona da iri.

Kamar yadda a yanzu haka ka sani dai mata Suna abinda bai daceba a tiktok domin a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan wannan abun.

Duk wanda yake Shiga tiktok yasan cewa akwai mata wadan da basu da kunya domin Suna abinda bai daceba Inda a yanzu haka gwamnati zata dauki mataki Akan su.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu Daman wanna abun shine yafi dacewa da matan tiktok.

Domin acikin matan tiktok akwai wadan da suke da aure kuma Mijin su bai sani ba sukeyi kamar yadda mutane da yawa a yanzu Suna ziyaratar shafin na tiktok.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button