News

Babbar Magana: Bayan Auren Ummi Rahab Yanzu Yanzu An ganta Acikin Hotel…

Innalillahi yanzu Yanzu bayan Auren Ummi Rahab da Lilin baba Anga ummi rahab a Wani wajen da bai daceba.

Inda a yanzu haka mutane da yawa suna korafi Akan wannan Videon da suka kalla domin Duk wanda ya Kalli wannan Video sai ya Zagi Ummi Rahab.

Kuma a yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon ku kalla domin kaga yadda abin ya kasance Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga abinda ummi rahab take kuma mutane da yawa sunyi korafi Akan wannan Videon ta suka kalla.

Inda a yanzu haka mutane Suna Bata shawara Akan cewa yanzu tana da aure bai kamata ta ringa irin wannan abubuwan ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button