News

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu Ashe Bola Tinubu Ya Bawa Dauda Kahutu Rarara Manyan Kyautuka Akan Waka…

Asiri Yatonu Yanzu Yanzu Ashe Bula Tinubu ya bawa Dauda Kahutu rarara manyan kyu tuka manya kamar yadda kuma babu wanda ya gayawa.

Kamar yadda ka sani dai Dauda Kahutu rarara ya yiwa Tinubu waka Jagaba Shine gaba kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa Tinubu bai bawa Dauda Kahutu rarara kyau ba.

Sai kuma a yanzu haka Asiri Yatonu akai kamar yadda a yanzu haka ga Wani video ka kalla zakaji karani Bayani akai.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa da suka Kalli wannan Video sunce Tinubu ya baswa Dauda Kahutu rarara kyauta.

Domin idan bai bashi kyauta ba ba zai saka gasa ba kuma yace Zai bada kyautar mota kuma kasan cewa ba karamin kudi zai bashi ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button