News
Yanzu Yanzu Cikin Fushi Wani Tsoho Yayi Zazzafan Martani Zuwaga Yan takarar shugaban Kasar Nigeria…
Yanzu Yanzu Cikin Fushi Wani tsoho ya tura Zazzafan sako zuwaga yan takarar shugaban Kasar Nigeria atiku abubakar Tinubu kwankwaso.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wadannan sune zasu fito takarar shugaban Kasar Nigeria kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa allah ya zaba Mana wanda yafi al’khairi.
Sai kuma a yanzu haka Wani tsoho ya fito yayi Zazzafan Martani Akan su kuma ya fusa domin ya fada musu gaskiya Akan abinda ya kamata su ringa yi.
A yanzu haka duk Cikin wadannan yan takarar shugaban Kasar mutane da yawa Suna cewa babu wanda zaiyi imani acikin su domin kowa kansa ya sani.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com