Yanzu Yanzu Adam A Zango Yayi Magana Akan Bikin ummi Rahab Lilin Baba Ya Fadi Abunda ya hanashi..
Yanzu Yanzu bayan Auren Ummi Rahab da Lilin baba Adam a zango ya Fadi abinda ya hadasu da ummi rahab kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a wannan satin aka gudanar da shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin adam a zango ya baije Wajan Shagalin Bikin ba.a
Wasu da yawa Basu san Dalilin da ya hana adam a zango zuwa wajan wannan shagalin Bikin ba Inda a yanzu haka adam a zango yayi Bayani akai.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu kaga yadda yayi Bayani Akan abinda mutane suke fada Akan kamar yadda yace a yanzu haka basa tare da ummi rahab taga.
Babu abinda zaisa yaje wajan shagalin Bikin ta kuma a yanzu haka wasu mutane Suna Ganin laifin sa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com