News

Ummi Rahab Za Taci Gaba Dayin Film din “Wuff Bayan Tayi Aure Babbar Magana Yanzu Yanzu…

Ummi Rahab za taci gaba da yin film Wuff bayan tayi aure kamar yadda a yanzu haka anci gaba da haska wanna film din na Wuff.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna magana akan cewa sunga anci gaba da hasko ummi rahab acikin film din Wuff bayan tayi aure Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

A yanzu haka kamar yadda ka sani dai ummi rahab tayi aure kuma ba kuwa ta aure ba sai Lilin baba Jarumin cikin wannan Shirin na Wuff Inda a yanzu haka ga kara Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda yake faruwa Akan masu cewa ummi rahab zataci gaba da yin film din Wuff.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button