News

Kalli yadda Wani Saurayi Zai Sumbaci Jikin Rahama Sadau Ya Jawo Mata Cece Kuce…

Kalli abinda Rahama Sadau ta Aikata ya Jawo mata Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan wannan abinda ya aikata.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna cewa Rahama Sadau tana aikita abinda bai daceba Acikin masana’antar kannywood.

Domin wannan ba shine karo na farko da jarumar ta Aikata abunda ya Jawo mata magana ba a social media domin Duk matan kannywood zamu iya itace mace ta farko da mutane suke korafi Akan ta.

Duk Cikin matan kannywood rahama sadau Tafi Jawowa kanta magana kuma abinda take Baya dacewa Hakama a yanzu haka tayi Wani hoto wanda yayi matukar Jawo mata Cece Kuce.

Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan hoton da Rahama Sadau tayi bai kamata tayi ba domin wannan mutumin ba dan uwan ta bane.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button