News

Tirkashi” Fati Slow Ta Shiga Rigimar Da Babu Runta Bayan Auren Ummi Rahab da Lilin baba…

Babbar magana yanzu Yanzu Fati Slow ta Shiga Rigimar da Babu Runta Bayan Bikin ummi rahab da Lilin baba.

A yanzu Yanzu jarumar kannywood Fati Slow ta saki Wani Inda a yanzu haka tayi kaca kaca da Wani Jarumi bayan Bikin ummi rahab da Lilin baba.

A yanzu haka Fati Slow ta Jawowa kanta magana Akan wannan abinda tayi domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan wannan Videon da tayi Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji abinda Fati Slow bta fada kuma a yanzu haka wannan abinda tayi ya Jawo mata Cece Kuce.

Kamar yadda kaji a yanzu haka ka saurari abinda take fada kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna Ganin laifin ta wasu kuma basa ganin laifin ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button