News

Msha Allah” Yanzu Zainab Anbato Mai Kasidar Annabi SAW Ta Haihu…

Masha Allah yanzu Yanzu Zainab anbato mai kasidar Annabi muhammadu SAW ta Haihu kamar yadda a yanzu haka ta wallafa wannan labarin.

Kamar yadda ka sani dai zainab anbato ta kasance a yanzu haka zamu iya cewa ita sahu na farko a masu kasida a mata domin a yanzu haka Maganar da muke tayi wata wallafa a shafin ta.

Zainab anbato ta wallafa hoton Wani jariri kuma ta kara da cewa allah ya saukeni lafiya kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sun taya ta murna.

Haka zalika wasu daga cikin masoyan Zainab anbato sun kasance Suna cewa sun zata bata da aure amma kuma sai sukaga cewa ta Haihu lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button