News

Masha Allah Matar Jarumi Ali Nuhu Ta Haihu Yanzu Yanzu Jaruman kannywood Sunyi Murna sosai..

Alhamdulillah yanzu Yanzu matar Jarumin kannywood ali nuhu ta Haihu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ya’yan ali nuhu guda biyu ne mace da Namiji kamar yadda ali nuhu yace a wata shira da akayi dashi yace bazai kara haihuwa.

Wadan nan ya’yan guda biyu sun ishehe amma kuma a yanzu haka sai Wani labari ya karade social media ana cewa matar ali nuhu ta Haihu kuma shima ya Wallafa hotun jaririn a shafin sa.

Kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin Duk wanda aka fadawa sai yayi mamaki sosai.

A yanzu haka mutane da yawa suma cewa allah ya raya shi kuma allah ya al’barka ce Rayuwar sa.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button