News

Abubuwan Burgewa 300 Da Suka Faru A Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba..

Kalli abubuwa ban mamakin da suka faru a wajan shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba.

kamar yadda ka sani dai a yanzu haka dai anyi Bikin shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba kamar yadda anyi gagarumin Biki wanda ba a taba yinsa ba a Masana’antar Kannywood.

A yanzu haka mun kawu muku abubuwa 300 da suka faru a wajan shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda abubuwa ban mamakin suka faru a wajan shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba.

Jaruman kannywood da yawa Sunje Wajan wannan shagalin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Auren.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button