Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Ashe dama Adam a zango yaje wajan shagalin Bikin ummi rahab Gaskiyar Magana akai…
Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Ashe dama adam a zango ya ziyarci wajan shagalin Bikin ummi rahab kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku Wani video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka anyi Bikin Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu mutane da yawa suna magana Akan cewa adam a zango bai ziyarci wajan ba.
Sai kuma a yanzu haka wasu daga cikin masoyan Ummi Rahab Suna cewa adam a zango yaje wajan shagalin Bikin kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji gaskiya magana akai domin a Maganar gaskiya adam a zango baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka “Digitalskil.com