News

Kyautar Da Tinubu Ya Bawa Dauda Kahutu rarara ta girgiza kannywood…..

Kyautar Da Tinubu Ya Bawa Dauda Kahutu rarara ya girgiza jaruman kannywood.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Dauda kahutu rarara ya yiwa Tinubu waka Jagaba Shine gaba kamar yadda a yanzu haka wakar ta daukaka a duniya.

Mutane da yawa suna magana Akan cewa bai kamata ace Dauda Kahutu rarara ya yiwa Tinubu waka ba sai kuma a yanzu haka ya bashi wata kyau ta musamman.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji irin kyautar da Dauda Kahutu rarara ya yiwa Tinubu domin a yanzu haka mutane da yawa suna magana akai.

Wannan kyaur tayi matukar girgiza mutane da yawa domin a yanzu haka kowa yayi matukar girgiza da wannan kyautar domin ba kowa yayi tinanun haka ba.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button