News

kyautar da atiku abubakar ya bawa Naziru Sarkin Waka ta Girgiza kannywood….

Kyautar da atiku abubakar ya yiwa Naziru Sarki waka ta Girgiza kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu fada muku Kyau da atiku ya bawa Naziru.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Naziru Sarkin Waka ya yiwa atiku abubakar sabuwar wakar kamar yadda a yanzu haka wannan wakar tayi matukar daukaka a duniya.

Domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar da Naziru Sarkin Waka ya yiwa atiku abubakar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan Video kaji irin kyautar da atiku abubakar ya bawa Naziru Sarkin Waka Inda a yanzu mutane da yawa sun tayashi murna sosai.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode “digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button