News
Bayan Auren Ummi Rahab Adam A Zango Ya Kira Ummi Rahab Ya Saka Mata Al’barka Akan Auren Ta…
Babbar magana yanzu Yanzu ake Watsa labarin cewa Wai adam a zango ya Kira Ummi Rahab a waya ya saka mata al’!barka Akan wannan auren.
Mutane da yawa Suna cewa ya kamata ace adam a zango ya ya ziyarci wajan shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba amma kuma Baije ba.
A yanzu haka kuma aka Fara Watsa Wani labari na cewa Adam a zango ya Kira Ummi Rahab a waya ya saka mata al’barka Inda a yanzu haka ga Video kaji karin Bayani.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani Akan Wannan Labarin Inda a yanzu haka wannan labarin na cewa Adam a zango ya Kira Ummi Rahab ba gaskiya bane.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com