NewsUncategorized

Kalli yadda Mahaifin Ummi Rahab Da Mahaifiyar Ta Sukai Rawa A Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab…

Kalli yadda Mahaifin Ummi Rahab da Mahaifiyar ta su kayi rawa a wajan shagalin Bikin yar tasu ummi rahab.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka anyi Bikin Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan Auren.

Mahaifiyar ummi rahab da Mahaifin ta sunyi rawa a wajan shagalin Bikin nata kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wannan Videon ku kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video zakaga yadda Mahaifin Ummi Rahab da Mahaifiyar ta sukayi rawa kuma a yanzu haka kuwa yayi farin ciki da wannan Videon.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button