Dauda Kahutu Rarara Ya Shiga Uku Ina Da A Yanzu Malamai Da Manyan Arewa Sukai Masa kaca kaca..
Dauda Kahutu rarara ya Shiga Uku yanzu Yanzu bayan ya yiwa Tinubu waka kamar yadda a yanzu haka manyan malamai sukai masa fata fata.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka rara ya yiwa Tinubu waka kamar yadda mutane da yawa sunyi korafi Akan yadda rarara ya yiwa Tinubu waka domin babu wanda yayi tinani.
A yanzu haka manyan malamai sun fito sun yiwa Rarara kaca kaca kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.
Duk wanda yasan Dauda Kahutu rarara yasan cewa ya kasance dan siyasa domin a yanzu haka babu Wani mawaki da yakai rarara indai wakar siyasa ce.
Kuma a yanzu haka Duk wanda ka cewa yasa Dauda Kahutu rarara zaice maka ya Sanshi domin a yanzu haka babu wanda bai sanshi ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com