News

Kalli yadda Ummi Rahab Ta Fashe Da Kuka Lokacin Daza A Kaita Dakin Mijinta Lilin baba..

Ummi Rahab ta fashe ta kuka a lokacin da aka kaita Dakin Mijinta Lilin baba kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ka kalla.

A Lokacin da akakai Ummi Rahab Dakin Mijinta Lilin baba sai ta fashe da kuka domin tana tinanin cewa zata bar yan uwanta da kuma Mahaifiyar ta.

Mutane da yawa sunyi mamakin yadda ummi rahab ta fashe da kuka a lokacin daza a kaita Dakin Mijinta Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Auren.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an dauran auren Ummi Rahab da Lilin baba kuma a yanzu haka Ankai ummi rahab Dakin Mijinta Lilin baba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button