News

Kalli Videon Yadda Aka Daura Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Jaruman kannywood Sunje Wajan..

Kalli yadda ka daura auren Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka jaruman kannywood da yawa sunje wajan.

Kamar yadda ka sani dai a jiya aka daura auren Ummi Rahab da Lilin Inda mutane da yawa sun ziyarci wajan shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba.

Mutane da yawa Suna zaka al’barka Akan wannan aure domin anyi shagalin Bikin da ba a taba irinsa ba a Masana’antar Kannywood.

A yanzu haka dai Jaruman kannywood da yawa sun ziyarci wajan shagalin Bikin kuma sunyi rawa da waka kamar yadda wasu kuma daga cikin jaruman kannywood Basuji wajan ba.

Kamar yadda ka sani dai adam a zango ya shima bai ziyarci wajan daurin auren ba domin a yanzu haka mutane da yawa sai magana suke akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button