News
APC Tinubu Ya Tsayar Da Matemakin Sa A Jam’iyar APC Wanda Idan Ya Zama Shugaban Kasar Nigeria Zai Zama Matemakin..
Bola Tinubu ya tsayar da matemakin sa a jam’iyar APC kamar yadda a yanzu haka yayi magana kuma ya Fadi wanda Zai Zama matemakin sa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna jira suga Tinubu ya tsayar da matemakin sa.
Duk Wani dan jam’iya a yanzu haka ya tsayar da matemakin sa kamar yadda atiku abubakar ya tsayar da matemakin haka zalika kwankwaso shima ya tsayar da matemakin.
Mutane da yawa a yanzu haka dai Suna cewa ya kamata ace kwankwaso ya Zama shugaban kasa a Nigeria wasu kuma Suna cewa Tinubu yafi dacewa ya Zama shugaban kasa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com