News

Za a Dawo Da Shirin Labarina Aminu Saira ya Fadi Ranar Da Za’a Dawo..

Za a dawo Shirin film din labarina domin a yanzu muna da Bayani Akan ranar da za a dowo Shirin na labarina.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan anki dawowa Shirin film din labarina kamar yadda a yanzu haka antafi hutun Shirin Labarina.

A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa antafi hutun Shirin Labarina anki dawowa amma kuma a yanzu haka Aminu Saira ya sanar da ranar daza a dawo Shirin Labarina.

Sai da Shirin Labarina ya danko Dadi sannan aka Tafi hoto kamar yadda Aminu Saira ya sanar da cewa zasu Tafi Hotu amma kuma bai Fadi ranar da zasu dawo ba.

A yanzu haka dai an shirya sannan kuma za a dawo domin aci gaba da film din labarina.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button