News

Yanzu Yanzu An Dauran Auren Ummi Rahab Da Lilin baba Jaruman kannywood Suje wajan..

Alhamdulillah yanzu Yanzu an Dauran Auren Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun ziyarci wajan daurin auren.

Kamar yadda ka sani dai a yau asabar aka daura auren Lilin baba da ummi rahab Inda a yanzu haka jaruman kannywood da yawa sun ziyarci wajan daurin auren.

Jaruman kannywood Sunyi farin ciki da wannan Auren na ummi rahab da Lilin baba domin Duk Cikin masana’antar kannywood babu wanda Baya murna da wannan Auren nata.

A yanzu haka dai kowa yana farin ciki da wannan Auren kamar yadda za asha Bikin daba a taba yin sa ba a Masana’antar Kannywood.

Wannan auren na ummi rahab da Lilin baba Duk wanda ya ziyarci wajan sai da yayi farin ciki sosai Ganin yadda suka hada kansu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button