News
Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Ado Gwanja da Hamisu Breaker sunyi waka da rawa..
Shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba daga wajan Tafi kamar yadda a yanzu haka jaruman kannywood da yawa sun ziyarci wajan shagalin.
Kamar yadda ka sani dai ba yau shine Ranar daurin auren Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda mutane da yawa suna farin ciki da wannan Rana.
A yanzu haka an Fara shagalin Bikin domin a yanzu haka mawakan masana’antar kannywood Sunje wajan kuma sunyi rawa da waka.
Mutane da yawa suna farin ciki da wannan Rana ta daurin auren Ummi Rahab da Lilin baba domin a yanzu haka babu wanda Baya farin ciki da wannan Rana.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com